iqna

IQNA

wannan shekara
QOM (IQNA) – An kawata Masallacin Jamkaran da ke birnin Qum da zaren haske, gabanin zagayowar ranar haihuwar Imam Mahdi (AS).
Lambar Labari: 3487058    Ranar Watsawa : 2022/03/15

Hukumar kula da addinin kasar Turkiyya ta sanar da ganin ranar farko ta watan Ramadan a shekara ta 1443 bayan hijira.
Lambar Labari: 3486887    Ranar Watsawa : 2022/01/30

Tehran (IQNA) An dage taron hadin kan Musulmi ta Duniya da za a yi a wata mai zuwa a Abu Dhabi sakamakon bullar wani sabon nau'in cutar korona a wasu kasashe.
Lambar Labari: 3486624    Ranar Watsawa : 2021/11/30

Tehran (IQNA) an fara shirin tarbar baki masu shirin gudanar da ziyarar arba'in na Imam Hussain (AS) a Iraki
Lambar Labari: 3486290    Ranar Watsawa : 2021/09/09

Tehran (IQNA) mahukunta a kasar Iraki sun sanar da cewa ana ci gaba da gudanar da dukkanin shirye-shirye dangane da tarukan ashura.
Lambar Labari: 3486188    Ranar Watsawa : 2021/08/10

Tehran (IQNA) shugaban kasar Iran Dr. Hassan Rauhani ya aike da sakon taya murna ga shugabannin kasashe daban-daban kan zagayowar lokain haihuwar annabi Isa (AS).
Lambar Labari: 3485490    Ranar Watsawa : 2020/12/25

Tehran (IQNA) miliyoyin jama'a ne suke ci gaba da yin tattaki daga sassa daban-daban na kasar Iraki, suna kama hanyar zuwa birnin Karbala domin ziyarar arbaeen a wannan shekara , duk kuwa da cewa ana daukar kwararan matakai domin kaucewa kamuwa ko yada cutar corona a tsakanin masu ziyara.
Lambar Labari: 3485245    Ranar Watsawa : 2020/10/05

Tehran (IQNA) Yanyin yadda musulmi suke gudanar da azumi a shekarar bana ya sha bamban da sauran shekaru saboda Corona.
Lambar Labari: 3484786    Ranar Watsawa : 2020/05/11